Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Calling upon the name of the Lord

3 ayoyi · 120 fannoni

Ayoyi game da Calling upon the name of the Lord

  1. Daga can, ya ci gaba zuwa wajen tuddai a gabashin Betel ya kafa tentinsa, Betel yana yamma, Ai, kuma a gabas. A can ya gina bagade ga Ubangiji ya kuma kira bisa sunan Ubangiji.

  2. Sai na kira ga sunan Ubangiji na ce, “Ya Ubangiji, ka cece ni!”

  3. Yanzu me kake jira? Ka tashi, a yi maka baftisma, a wanke zunubanka, ta wurin kira bisa ga sunansa.’