Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Private prayer, enjoined
Ayoyi game da Private prayer, enjoined
Amma sa’ad da kake addu’a, sai ka shiga ɗakinka, ka rufe ƙofa, ka yi addu’a ga Ubanka wanda ba a gani. Ubanka kuwa mai ganin abin da ake yi a ɓoye, zai sāka maka.