Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Spreading forth the hands
Ayoyi game da Spreading forth the hands
Sa’ad da kuka ɗaga hannuwanku wajen yin addu’a, zan ɓoye fuskata daga gare ku; ko da kun miƙa addu’o’i masu yawa, ba zan kasa kunne ba. Hannuwanku sun cika da jini!