Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Making supplication
Ayoyi game da Making supplication
Amma in za ka dubi Allah ka roƙi Maɗaukaki,
Wataƙila za su kawo kukansu a gaban Ubangiji, kowanne kuma ya juya daga muguwar hanyarsa, gama fushi da hasalar da Ubangiji ya furta a kan mutanen nan yana da girma.”