Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Watchfulness

2 ayoyi · 120 fannoni

Nemi "Prayer"

Ayoyi game da Watchfulness

  1. Ku yi tsaro kullum, ku yi addu’a don ku iya kuɓuta daga dukan waɗannan abubuwa da suke kusan faruwa, don ku iya tsayawa a gaban Ɗan Mutum.”

  2. Ƙarshen abubuwa duka ya yi kusa. Saboda haka ku kasance masu tunani mai kyau da masu kamunkai don ku iya yin addu’a.