Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Weeping in prayer
Ayoyi game da Weeping in prayer
Yayinda Ezra yake addu’a, yake kuma furta laifi, yana kuka, yana a durƙushe da kansa ƙasa a gaban gidan Allah, sai babban taron jama’ar Isra’ilawa, maza, mata da yara, suka taru a wurinsa. Su ma suka yi kuka mai zafi.