Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Prayers of the apostles
Ayoyi game da Prayers of the apostles
Sai suka yi addu’a suka ce, “Ubangiji, ka san zuciyar kowa. Nuna mana wanne a cikin waɗannan biyu da ka zaɓa
ya karɓi wannan aikin manzanci, wanda Yahuda ya bari don yă tafi wurin da yake nasa.”