Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Pouring out the soul
Ayoyi game da Pouring out the soul
Hannatu ta ce, “Ba haka ba ne, ranka yă daɗe, ni mace ce da take cikin matsala ƙwarai da gaske. Ban sha ruwan inabi ba, ko wani abu mai sa maye, ina dai faɗa wa Ubangiji abin da yake damuna ne.