Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Vain repetitions in, forbidden
Ayoyi game da Vain repetitions in, forbidden
Sa’ad da kuma kuke addu’a, kada ku yi ta maimaita magana, kamar marasa sanin Allah, domin suna tsammani za a ji su saboda yawan maganarsu.