Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Crying to God
Ayoyi game da Crying to God
Ka ji muryata sa’ad da na yi kira, ya Ubangiji; ka yi mini jinƙai ka kuma amsa mini.
Wannan matalauci ya yi kira, Ubangiji kuwa ya ji shi; ya cece shi daga dukan wahalarsa.