Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: The promises of God encourage to
Ayoyi game da The promises of God encourage to
Kafin su yi kira zan amsa; yayinda suke cikin magana zan ji.
Ga abin da Ubangiji ya ce wa gidan Isra’ila. “Ku neme ni ku rayu;
Wannan kashi ɗaya bisa ukun zan kawo in sa a cikin wuta; zan tace su kamar azurfa in gwada su kamar zinariya. Za su kira bisa sunana zan kuwa amsa musu; zan ce, ‘Su mutanena ne,’ za su kuma ce, ‘Ubangiji ne Allahnmu.’ ”