Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Through Christ
Ayoyi game da Through Christ
Gama ta wurinsa dukanmu za mu iya zuwa gun Uba ta wurin Ruhu guda.
Saboda haka, ’yan’uwa, da yake muna da wannan tabbaci na shiga Wuri Mafi Tsarki ta wurin jinin Yesu,