Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Rise early for
Ayoyi game da Rise early for
Da safe, ya Ubangiji, ka ji muryata; da safe na gabatar da bukatuna a gabanka in kuma jira da sa zuciya.
Na tashi kafin fitowar rana na kuma yi kukan neman taimako; na sa zuciyata a maganarka.