Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: God hears
Ayoyi game da God hears
Kakan ji, ya Ubangiji sha’awar mai shan wahala; kakan ƙarfafa su, ka kuma saurari kukansu,
Ya kai wanda yake jin addu’a a gare ka dukan mutane za su zo.