Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: An evidence of conversion
Ayoyi game da An evidence of conversion
Ubangiji ya ce masa, “Je gidan Yahuda da yake a Miƙaƙƙen Titi ka yi tambaya ko akwai wani mutum daga Tarshish mai suna Shawulu, gama ga shi yana addu’a.