Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prayer: Praying in a loud voice, satirized by Elijah
Ayoyi game da Praying in a loud voice, satirized by Elijah
Da tsakar rana, Iliya ya fara yin musu ba’a. Ya ce, “Ku yi ihu da ƙarfi, tabbatacce shi allah ne! Mai yiwuwa yana cikin zurfin tunani, ko dai aiki ya yi masa yawa, ko ya yi tafiya. Mai yiwuwa yana barci ne, dole a tashe shi.”