Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Is a part of public worship
Ayoyi game da Is a part of public worship
don in furta yabanka cikin ƙofofin ’Yar Sihiyona a can kuwa in yi farin ciki cikin cetonka.
Ku shiga ƙofofinsa da godiya filayen gidansa kuma da yabo; ku gode masa ku kuma yabi sunansa.
Buɗe mini ƙofofin adalci; zan shiga in kuma yi godiya ga Ubangiji.
Wannan ne ƙofar Ubangiji inda adalai za su shiga.
Ya ce, “Zan sanar da sunanka ga ’yan’uwana; a gaban jama’a zan rera yabonka.”