Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Song of Miriam
Ayoyi game da Song of Miriam
Miriyam ta yi musu waƙa. “Ku rera ga Ubangiji gama ya ci gawurtacciyar nasara. Doki da mahayi, ya jefa cikin teku.”