Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: For ever and ever
Ayoyi game da For ever and ever
Zabura ce ta yabo. Ta Dawuda. Zan ɗaukaka ka, ya Allahna, Sarki; zan yabi sunanka har abada abadin.
Kowace rana zan yabe ka in kuma ɗaukaka sunanka har abada abadin.