Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: His greatness
Ayoyi game da His greatness
Gama Ubangiji mai girma ne ya kuma cancanci yabo; dole a ji tsoronsa fiye da dukan alloli.
Ubangiji da girma yake ya kuma cancanci yabo girmansa ya fi ƙarfin ganewar mutum.