Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Constant preservation
Ayoyi game da Constant preservation
Daga haihuwa na dogara gare ka; kai ka kawo ni daga cikin mahaifiyata. Kullayaumi zan yabe ka.
Na zama kamar abin sa zuciya ga yawanci, amma kai ne katangata mai ƙarfi.
Bakina ya cika da yabonka, ina furta darajarka dukan yini.