Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: All temporal blessings
Ayoyi game da All temporal blessings
Yabi Ubangiji, ya raina. Ya Ubangiji Allahna, kana da girma ƙwarai; kana saye da daraja da ɗaukaka.
Yana sa ciyawa tă yi girma saboda shanu, tsire-tsire domin mutum ya nome, suna fid da abinci daga ƙasa,
Wanda kuma ke ba da abinci ga kowace halitta. Ƙaunarsa madawwamiya ce.