Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Continually
Ayoyi game da Continually
Harshena zai yi zancen adalcinka da kuma yabonka dukan yini.
Daga haihuwa na dogara gare ka; kai ka kawo ni daga cikin mahaifiyata. Kullayaumi zan yabe ka.