Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Answering prayer
Ayoyi game da Answering prayer
Yabo ya tabbata ga Ubangiji, gama ya ji kukata na neman jinƙai.
Zan yi maka godiya, domin ka amsa mini; ka zama mai cetona.