Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: His loving-kindness and truth
Ayoyi game da His loving-kindness and truth
Zan rusuna ta wajen haikalinka mai tsarki zan kuma yabi sunanka saboda ƙaunarka da amincinka, saboda ka ɗaukaka a bisa kome sunanka da kuma maganarka.