Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: With the mouth
Ayoyi game da With the mouth
Ya Ubangiji, ka buɗe leɓunana, bakina kuwa zai furta yabonka.
Raina zai ƙoshi kamar da abinci mafi kyau; da leɓunan rerawa bakina zai yabe ka.