Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Sacrifices of joy
Ayoyi game da Sacrifices of joy
Sa’an nan kaina zai ɗaukaka a bisa abokan gābana waɗanda suka kewaye ni; a tabanakul nasa zan miƙa hadaya da sowa ta farin ciki; zan rera in kuma yi kiɗi ga Ubangiji.