Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Pray for ability to offer
Ayoyi game da Pray for ability to offer
Ya Ubangiji, ka buɗe leɓunana, bakina kuwa zai furta yabonka.
Bari in rayu don in yabe ka, bari kuma dokokinka su raya ni.