Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Offered to Christ
Ayoyi game da Offered to Christ
Sai suka ɗaɗɗauko rassan dabino suka fiffita taryensa, suna ɗaga murya suna cewa, “Hosanna!” “Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji!” “Mai albarka ne Sarkin Isra’ila!”