Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: With the understanding
Ayoyi game da With the understanding
Gama Allah shi ne Sarkin dukan duniya; ku rera zabura ta yabo gare shi.
To, me zan yi? Akwai lokutan da zan yi addu’a da ruhuna; akwai kuma lokutan da zan yi addu’a da hankalina. Wani lokaci ya kamata in yi waƙa da ruhuna, a wani lokacin kuma in yi waƙa da hankalina.