Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Pardon of sin

4 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da Pardon of sin

  1. Ta Dawuda. Yabi Ubangiji, ya raina; dukan abin da yake cikin cikina, yabi sunansa mai tsarki.

  2. Yabi Ubangiji, ya raina, kada kuma ka manta dukan alheransa,

  3. wanda yake gafarta dukan zunubai yake kuma warkar da dukan cututtuka,

  4. Ku ɗauki magana tare da ku ku komo wurin Ubangiji. Ku ce masa, “Ka gafarta mana dukan zunubanmu ka kuma karɓe mu da alheri, don mu iya yabe ka da leɓunanmu.