Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: The hope of glory

2 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da The hope of glory

  1. Yabo ya tabbata ga Allah Uban Ubangijinmu Yesu Kiristi! Cikin jinƙansa mai girma ya ba mu sabuwar haihuwa cikin bege mai rai ta wurin tashin Yesu Kiristi daga matattu,

  2. da kuma cikin gādon da ba zai taɓa lalacewa, ɓacewa ko koɗewa ba, ajiyayye a sama dominku,