Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Angels
Ayoyi game da Angels
Yabi Ubangiji, ku mala’ikunsa, ku jarumawa masu yi masa aiki, waɗanda suke yin biyayya da maganarsa.
Yabe shi, dukanku mala’ikunsa, yabe shi, dukanku rundunarsa na sama.