Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Accompanied with musical instruments

4 ayoyi · 106 fannoni

Ayoyi game da Accompanied with musical instruments

  1. Tare da su akwai Heman da Yedutun da sauran waɗannan zaɓaɓɓun da aka rubuta sunansu don yin godiya ga Ubangiji, “gama ƙaunarsa madawwamiya ce har abada.”

  2. Heman da Yedutun su ne da hakkin busa ƙahoni da kaɗa kuge da sauran kayan bushe-bushe da na kaɗe-kaɗe, waɗanda ake amfani da su lokacin da ake rera waƙoƙi masu tsarki. ’Ya’yan Yedutun maza, su aka ba wa aikin tsaron ƙofa.

  3. Yabe shi da ƙarar kakaki, yabe shi da garaya da molo,

  4. yabe shi da kuge mai ƙara, yabe shi da kuge masu ƙara sosai.