Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: His wonderful works
Ayoyi game da His wonderful works
Sammai na yabon abubuwan banmamakinka, ya Ubangiji, amincinka shi ma, a cikin taron tsarkakanka.
Yabe shi saboda ayyukansa masu iko; yabe shi saboda mafificin girmansa.
Ya Ubangiji, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka, gama cikin cikakken aminci ka yi abubuwa masu banmamaki, abubuwan da aka shirya tun da.