Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Calves of the lips
Ayoyi game da Calves of the lips
Ku ɗauki magana tare da ku ku komo wurin Ubangiji. Ku ce masa, “Ka gafarta mana dukan zunubanmu ka kuma karɓe mu da alheri, don mu iya yabe ka da leɓunanmu.