Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Is good and comely
Ayoyi game da Is good and comely
Ku rera da farin ciki ga Ubangiji ku adalai; daidai ne masu gaskiya su yabe shi.
Yabi Ubangiji. Yana da kyau a rera yabai ga Allahnmu, abu mai daɗi ne daidai ne kuma a yabe shi!