Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Show forth
Ayoyi game da Show forth
mutanen da na yi saboda kaina don su furta yabona.
Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.