Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: Fulfilling of his promises
Ayoyi game da Fulfilling of his promises
“Yabo ya tabbata ga Ubangiji, wanda ya ba wa mutanensa hutu kamar dai yadda ya yi alkawari. Babu magana guda da ta kāsa cika cikin dukan alkawaransa masu kyau da ya yi ta wurin bawansa Musa.