Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Praise: His faithfulness and truth
Ayoyi game da His faithfulness and truth
Ya Ubangiji, kai ne Allahna; zan ɗaukaka ka in kuma yabi sunanka, gama cikin cikakken aminci ka yi abubuwa masu banmamaki, abubuwan da aka shirya tun da.