Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Sun of righteousness
Ayoyi game da Sun of righteousness
Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za tă fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar ’yan maruƙan da aka sake daga garke.