Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Just One
Ayoyi game da Just One
An yi wani annabin da kakanninku ba su tsananta wa ba? Sun ma kashe waɗanda suka yi maganar zuwan Mai Adalcin nan. Yanzu kuwa kun bashe shi kuka kuma kashe shi