Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Great High Priest
Ayoyi game da Great High Priest
Saboda haka, da yake muna da babban firist mai girma wanda ya ratsa sama, Yesu Ɗan Allah, bari mu riƙe bangaskiyan nan wadda muke shaidawa da ƙarfi.