Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Alpha and Omega
Ayoyi game da Alpha and Omega
“Ni ne Alfa da kuma Omega,” in ji Ubangiji Allah, “wanda yake a yanzu, wanda yake a dā, da kuma wanda zai zo, Maɗaukaki.”
Ni ne Alfa da kuma Omega, na Fari da kuma na Baya, Farko da kuma Ƙarshe.