Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Son of man
Ayoyi game da Son of man
Ya kuma ba shi iko yă hukunta domin shi Ɗan Mutum ne.
Duk waɗanda Uba ya ba ni za su zo wurina, kuma duk wanda ya zo wurina ba zan kore shi ba ko kaɗan.