Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Prince of peace
Ayoyi game da Prince of peace
Gama a gare mu an haifa mana yaro, a gare mu an ba da ɗa, gwamnati za tă kasance a kafaɗarsa. Za a ce da shi Mashawarci Mai Banmamaki, Allah Maɗaukaki Uban Madawwami, Sarkin Salama.