Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Messenger of the covenant
Ayoyi game da Messenger of the covenant
“Duba, zan aika manzona, wanda zai shirya hanya a gabana. Sa’an nan a farat ɗaya Ubangiji wanda kuke nema zai zo haikalinsa. Manzon alkawari, wanda kuke sa zuciya kuwa zai zo,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.