Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Advocate
Ayoyi game da Advocate
’Ya’yana ƙaunatattu, ina rubuta muku wannan ne don kada ku yi zunubi. Amma in wani ya yi zunubi, muna da wani wanda yake magana da Uba don taimakonmu, wato, Yesu Kiristi, Mai Adalci.