Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Ruler of Israel
Ayoyi game da Ruler of Israel
“Amma ke, Betlehem ta Efrata, ko da yake ke ƙarama ce daga cikin zuriyarki a Yahuda, daga cikinki wani zai zo domina wanda zai yi mulkin Isra’ila, wanda asalinsa tun fil azal ne.”