Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Christ: Our Passover
Ayoyi game da Our Passover
Ku kawar da tsohon yisti don ku zama kamar sabon curi da aka yi babu yisti yadda dai kuke. Gama an miƙa Kiristi Ɗan Ragon Bikin Ƙetarewarmu.